James Ishaku Trace – Ina Son Yesu Lyrics

Related Posts
1 of 951

INA SON YESU

Ina son Yesu a rayuwata
Zuciyata ne baitalami
Wurin haifuwar sa
Emmanuel, Ubangiji tare da ni
Sarkin raina, mai mulkin raina

Verse 1
Gama an haifa mana Yaro
A garemu an bada Da
Mulki zata kasance a kafadarsa
Sunansa al’ajibi mai shawara
Sarkin salama, salamar gaskiya

Verse 2
Yau ina murna domin zuciyata
Gidanka ne
Ruhun Mai Tsarki yana nan da ni
Yace mun Idan ka bude kofa
Zan shigo In ba ka salama
Da rai a har abada

- Adverts -