James Ishaku Trace – Yabo Lyrics

Related Posts
1 of 951

YABO

Chorus
Bani da komai
Da zan ba ka
Sai dai Yabo
Ga yabo na
Bani da komai da zan baka
Sai Sujada daga zuciya

Ooo ooo
Sai dai yabo
Ga yabona
Ooo ooo
Sai sujada daga zuciya

affiliate_link

Verse
Rai na naka ne
Arziki na naka ne
Komai na nake ne
Kai ne ka bani su
Menene zan baka
Da ba kai ka bani ba (oooh)
Menene nake a shi
Da ba’a bani ba (Da ba bani, babu babu)

Yabo na, godiyata
Da sujada ta
Naka ne
Hikima na da karfi na
Ilimina
Na ka ne

Talk
Menene nake da shi da zan ba wa Ubangiji
Zan Bashi Zuciyata da dukan r

- Adverts -